
Comments on
Yam balls

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
nasiba ya naga account dinki 2 ko dayan yasamu matsala ne, kwana 2 mundena ganin zaffafan girkin ki, gashi muna jin dadin kalollin abinchinki, dafatar zaki cigaba dayimana posting.

NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) @cook_12493466
Wlh aunty jamila bansan na bude wacanba,shiyasa amma da wannan nake anfani ai,insha Allah zan riga rubuta recipe din,insha Allah zanci gaba
