Comments on

Cinnamon roll

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
aikinki na kyau,
to gashi ina son inyi cinnamon roll amma wannan bayanin naki, ko zaki danyi editting, yanda in mutun ze gwada ze yi mar sauki, na gode.
yasmeen
yasmeen @Marhan1214
Ok check it now,idan da abunda baki gane ba kimun magana ngd