
Comments on
Watermelon bread
Maryam Othman @maryamaug567
Pls menene raisins din, flour kafin a raba gida uku baa barinta ta tashi ne? Tnx

KAITA'S KITCHEN @Kaitaskitchen2
Busashshen inibi shine raisins, ban bari yatashi ba saida nahaɗesu duka sannan


