
Comments on
Semolina Sinasir

Ayyush_hadejia @cook_14256791
In akace semolina garin alkama ne mai laushi,wadda yake fitowa a buhu ko leda shikam semovita hade hade ne ba alkmane kawai ba, amma tabbas na samo ma zayyi dadi tunda shima ana masa

Ummu Sulaymah @Sulaymah
Semolina baida bambaci da semo,don in ba kinga an rubuta bazaki ce ba shine ba,sai day sun dan bam bamta wajen ingrediants inda aka yi su. Amma ban san mi kike nupi ki fada min ba☺



