Comments on

Doughnut

munee
munee @cook8069
Sis pls wts wrong with my doughnuts must atyms idan nayi baya yin irin laushin nan sosai n da yyi 2 days sai yyi karfi kmr cincin
hafsatu Dambo
hafsatu Dambo @cook_16222331
Kada ki cika mashi kayan dadi da yawa.kisa yeast me kyau sannan kiyi kneading dinshi sosai yayi laushi se ki barshi ya tashi