
Comments on
Shinkafa da miyar cabbage

Ummu Irfan's Kichten @HAFSATKHALEED6
Amma green beans din xai dahu acikin miyar?basai kadafashi daban ba sannna kaxuba?

Mrs Ishaq Alheri @cook_16212873
Zai dahu saboda kayan miyar na fara tafasa Zaki wanke green beans dinki ki zuba

Mrs Ishaq Alheri @cook_16212873
Amman kuma idan Kinga bazai Miki ba zaki iya dafa shi daban sai ki zuba
