Comments on

Maryam b Adam Ta oga

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kinyi kokari amma ki duba komai ki dunga rubuta komai a mahallinsa kinga kinsa sunanki a amimakon sunan abinci wurin bayanin irin yadda kikeson abincin kuma kikasa matakin yin abincin ki duba sosai Zak gane komai abunda baki ganeba kiyi magana pls ta hannun wa kika shigo cookpad
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Akwai cookpad hausama idan kina ra'ayi anyishine domin hausawa kuma akwai saukin amfani sannan anason musamu 500 recipe sai a bude masa application kamar wannan