
Comments on
Green salad

NanaSkitchen @cook_16760378
Waken gwangwani ne mai kama da kidney, zaki ganshi maroon, ana sayarwa a stores

NanaSkitchen @cook_16760378
Caramelized onions, albasa ce zaki soya ta da mai kadan kisa maggi kadan sai ki Sa Vinger ko lemon juice ki barshi har sai ta danyi laushi ta canja color

lusciouscenter_bysumy @lusciouscenter
Kuma irin normal taste din waken gwangwani keda shi kuma?
