
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
Asslm gaskiya muna godiya amma idan mutin beda danyen zogala ze iya yi da busashe?

Jahun's Delicacies @4321ss
Wslm, gaskia busashe bazai miki dadi ba, kuma ruwan danyen zogalen ana bukatar sa a cikin hadin.


