
Comments on
Yanda Zaki Kwaba whipped Cream

Amma's Confectionery @ammas_confectionery
Idan a blender ne shima za'a nayi ana sawa a freezer?

Mss Leemah's Delicacies @Leemah
Eh sekicire jikin blender kinayi kinasawa a freezer hakanne xesa yayi creamy kuma baxeyi ruwa ruwaba


