Bynt_muhammad
Bynt_muhammad @bynt_cooks
It’s finally on explore after 5days😢
Maryama's kitchen
Maryama's kitchen @Maryaaamah_
Wlhi dakyar ahakan ma,this days haka nake experiencing,seda nayi magana ne aka gyara😥😥😥
Bynt_muhammad
Bynt_muhammad @bynt_cooks
Yauwa ashe gyara wa ake, nima jiya nayi nayi ya kiya... plsss nima kimin referral🙏 a gyara min
Maryama's kitchen
Maryama's kitchen @Maryaaamah_
Kema kinyi posting bakya ganin reactions ko??
Bynt_muhammad
Bynt_muhammad @bynt_cooks
Yauwaaa eh, ai nama yi tinanin ntwk ne
Maryama's kitchen
Maryama's kitchen @Maryaaamah_
To ai matsalar no din brenda zanbaki itakuma saita watsapp,shine zakifi samun quick response