Comments on

Beef Samosa

Miemiey pie
Miemiey pie @MrsEmi97
Pls how do you fold to make the triangle shape.
Fady SBT
Fady SBT @cook_Fadila
Yadda nayi brushing batter din, zaki sa filling dinki, sai ki kama edge din ki nade yadda zai baki triangle, sai kiyi ta folding din a shape din. In kin zo karshe ki shafa bata a end din yadda zai manne. In baki gane ba, u can chat me thru watsapp, sai in tura miki video din🙂