Dambun shinkafa.IngredientsShikafaZogaleAttaruhu&albasaGroundnutSpices(maggi,salt,curry,bay leaf,cinamon)OilMethodFirst xaki nika shinkafar ki…then ki wanke tah bayan kin wanke sai ki xuba a colander domin Ta tsane…A gefe kuma kin hada ruwan ki a cikin steamer(tukunyar yin dambu)…bayan ruwan ciki y tafasa…shinkafar ki a gefe ki xuwa gyadar ki da maggi sai gishiri pinch…sai ki xuwa a steamer dinki ki barshi for like 20 min…A gefe kuma kin soya attaruhu ki da albasa…Bayan shinkafar ki tayi laushi sai ki xuba attaruhu da albasa ki ki xuba xogalen ki a ciki,da spices kinki ki juya sai ki xuba ruwa kadan sai ki mayar kan steamer dinki ki barshi for like 15min….Ready to serve 😋😋xaki iya ci da mayar source ko kuma ki xuba mai a ciki ki ci 🙌🙌🙌