Soyayyar doya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10480335
Kisamu doyarki ki yanka ki tafasa da gishiri da sugar
Ki fasa kwanki kisa maggi da
Kisa manki a huta yay zafi seakina sa doyarki a kwan kina dakko wa kina sawa a mai
Kina juyawa harta soyu sea ki tsane a matsami idan ta tsane seaki juye aci da yaji.
An kwafa!
More Recipes

sharhai