Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke attarugun kin nan da albasa ki jajaga ki aje gefe
- 2
Sai ki samu mazubi mai kyau ki murmursa waranki
- 3
Zaki kawo kayan hadinki dasu attarugun nan duk kisa akan wanan murmusashen waran
- 4
Sai ki jujuya tare da sa su garlic paste dinana kiqara juya wa
- 5
Sai ki fasa qwanki aciki ki jujuya
- 6
Ki shafa butter maishi saboda kar ya kama ajikin toaster dinki sanan ki zuba wanan kwabin naki ki rufe ki kunna toaster dinki
- 7
- 8
Idan yayi sai aci lafiya
- 9
Zaki iyaci haka kou da ketchup kou sauce or yaji
- 10
Aci dafi lafiya
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16797989













sharhai