🍚🍙Masa🍚🍙

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

With my masoyi
  1. Shinkafar masa
  2. Shinkafa daffaffiya
  3. Fulawa
  4. Baking powder
  5. Gishiri
  6. Albasa
  7. Mai
  8. Tanda kaskon suya
  9. Kanwar tuwo

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki jika farar shinkafanki tayi kamar awa 10 sai ki wanketa saiki kawo dafaffiyar shinkafanki kisa aciki ko tuwo ki gunceshi kanana kisa sai ki Kai a nika miki.

  2. 2

    Idan an nika saiki saka fulawa da bakin powder da gishiri da Albasa ki kwabata da kauri Sosai saiki rufe.

    wasu suna saka Tarugu aciki Nidai Albasa kawai nasa nakuma yi amfani da dafaffiyar shinkafa.

    Kowa yasan kullun masa sai ya kwana sannan zai tashi sannan ake soyawa ko.

  3. 3

    Idan ya tashi sai ki dauko kanwar tuwo da kika jika kisa Amman bada yawa ba dan ta rage tsami saiki Kara ruwa dai dai yadda kullun zaiyi kauri Iya suya.

  4. 4

    Saiki aza tandaa tayi zafi kina sa mai kina zuba kullun idan ta Soyu zata nuna saiki juyata harta yi kuma a rage huta Sosai hakan zakiyitayi harki gama.😋🙏🏻

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Abdullahi
Maryam Abdullahi @maryammamu
rannar

sharhai

Similar Recipes