Indomie da kwai
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15890045

Ki jajjaga tarugu da albasa ki soya cikin mai azuba ruwa su tafasa se azuba indomie in ta dahu se a rage ruwa a sa maggi
A kada kwai asa albasa asa mai ga frying pan asoya
An kwafa!
More Recipes

sharhai