Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16056041

A wanke wake,asa tarugu,tattasai da albasa sai akai markade(kar a cika ruwa a markaden)
Bayan an markada sai a buga da muciya har sai ya tashi,sai a sa onga powder asaka gishiri. Shikenan sai tuya.
An kwafa!
More Recipes

sharhai