Kosai

Oum Nihal @cook_19099806
Kosai nada dadi musamman inka hadashi da kunu. Yarana nasonshi shiyasa nake yimusu a week end #gargajiya
Kosai
Kosai nada dadi musamman inka hadashi da kunu. Yarana nasonshi shiyasa nake yimusu a week end #gargajiya
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki surfa wake ki fitar da dusar ki wanke
- 2
Sai ki gyara attaruhu da albasa. Nidai na nika a blander amma zaki iya kai markade
- 3
Saiki sa gishiri da farin maggi ki bugashi sosai sannan kidora mai awuta idan yayi zafi kisoya. NOTE kosai yafi kyau idan aka saka farin maggi da gishiri kawai
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16066069

sharhai (2)