Fanke(puff puff)
Munji dadinsa sosai nida iyalina
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki tankade fulawa sannan kisa yeast da siga da Dan gishiri kadan se kisa ruwan dumi ki kwabashi da Dan tauri kmr yadda ake kwabin fanke sai ki rufe shi kibarshi y tashi
- 2
Inya tashi sae ki daura Mai a wuta in yyi zafi seki fara soyawa in yyi jaa suyar seki juyashi dayen gefen in yyi sae ki kwashe
- 3
Shikenan fanke y kammala Zaki iya ci d sugar ko tea ko kici d Miya ko kuma kici hk
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16230744




sharhai (2)