Umarnin dafa abinci
- 1
Zuba ruwa a tukunya,ki saka komi banda indomie da nama ki jira ya tafasa
- 2
Ki dauko indomie ki zuba a ciki,sai ki sa oyster sauce ɗin kadan a ciki ki juya
- 3
Ki saka sinadarin damdano ki rufe sai ya kusa tsotsewa kisa naman ki kuma rufewa har sai yayi yacce kikeso.
- 4
Ko kici da romo ko ki bari ruwan su tsane.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16390426




sharhai (2)