SEMOVITA MASA🥰
Inayiwa yarana sutafi makaranta dashi👌
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zakisamu mazubi maikyau kizo semovitanki a ciki,sai kisa gishiri,sugar,da yeast Kamar de yadda na pics din suke.
- 2
Sannan ki juyasu kamar hakan👇
- 3
Saikiyi mixing nasu sosai da ruwan dumi karyayi ruwa sosai Kuma karyayi kauri sosai sai kibarshi yayi 2 to 3 hours ya tashi maikyau ko kibarshi tsawon dare ya kwana
- 4
Indian yatashi sai kisa Masa ruwan dumi kadan kibuga sosai sai kisa bakin powder kibagashi sannan kifara suya.
- 5
Ga yadda kauri shi take👇 kisa Mai kadan a tanda in yayi zafi sai kifara suya.
Note that bayason wuta sosai sbd cikin bazai soyuba wutan yazama Sama Sam's. - 6
Haka zakiyi tasoya shi both side until golden brown.dagana Zaki iya hadashi da miyar alaiyayu ko da yajin karago,ko cishi da tea naki.
- 7
Inason nawa da Miya ko da yajin kuli.
Your desired Masa is ready.
Serve and enjoy.
Taku har kullum malaika's tasty bites 🥰
Don't forget to like and share my recipes and u can also follow me on my Instagram account @malaika'stastybites🥰. Thank you see you in my next recipe bye..
Keywords
Similar Recipes
More Recipes





















sharhai (6)