CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Meat pie
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Meat pie ainihin hoton girkin

Meat pie

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh

#pie Inason shan tea da snacks da dare 💃wannan yazama jikina naci snack na ci kwai da tea abun yana min dadi sosai da sosai

#pie Inason shan tea da snacks da dare 💃wannan yazama jikina naci snack na ci kwai da tea abun yana min dadi sosai da sosai

Kara karantawa

Meat pie

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh

#pie Inason shan tea da snacks da dare 💃wannan yazama jikina naci snack na ci kwai da tea abun yana min dadi sosai da sosai

#pie Inason shan tea da snacks da dare 💃wannan yazama jikina naci snack na ci kwai da tea abun yana min dadi sosai da sosai

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Flour cups hudu
  • Baking powder teaspoon daya
  • Gishiri spoon daya
  • Mai spoon biyu
  • Man suya
  • Filling
  • Irish potato (dankalin turawa) 10 masu girma
  • 1Albasa babba
  • Nama
  • Maggi biyu da Gishiri kadan
  • 2Attarugu
  • Curry (optional)
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade flour kizuba duka kayan(baking powder, Gishiri da dan mai) ki kwaba kwabin mai tan tauri hk saiki rufe ki ajiye a gefe

    Meat piematakin girki1 hoto
  2. 2

    Kifere dankalin ki kiwanke shi kixuba a tukunya kidan dafashi kada yadafe nawa yadafe ina wani aikin😆

    Meat piematakin girki2 hoto
    Meat piematakin girki2 hoto
    Meat piematakin girki2 hoto
  3. 3

    Already na dafa nama na tun rana saikiyi blending nashi ko kidaka zaki iya blending nashi tun yana danye yazama mince meat kenan sannan saiki yi filling naki

    Meat piematakin girki3 hoto
    Meat piematakin girki3 hoto
    Meat piematakin girki3 hoto
  4. 4

    Bayan dankalin yadahu na dora pan nashafa butter nayanka albasa nazuba nama na sa attarugu da maggi sai curry nadinga jujjuyawa na mnt3 saina saka Irish din aciki na jujjuyawa na sauke

  5. 5

    Zaki murza flour din a trey saiki samu murfin wani Abu mai cycle kiyanka kifitarda shape inkuma kinada meat pie cutter kidinga fitarda shape da bayan ta

  6. 6

    Saiki dora shi kishafa ruwa gefe da gefen kixuba filling dinki a tsakiyar kmr yadda kikaga a pic saiki rufe ki matse sosai yadda bazai bude miki wurin suya ba a haka harki gama

  7. 7

    Ki dora mai yayi zafi saiki soya zaki iya shafa kwai akai saiki gasa shikenan 😋

  8. 8

    Bayan nagama nasoya kwai na na dora a gefen😋💃

  9. 9

    Zyeee M@l@mi's kitchen

    S@NW@ ADON M@T@ GROUP

    Dan girman Allah kada ayimin editing 🙏🙏

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar September 20, 2022 07:16
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

sharhai (9)

Sumayya Umar
Sumayya Umar @mmnIslam
September 21, 2022 11:58
❤️
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Meat Pie

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Pie din nama da kayan lambu
  1. Fish pie
  2. Almond cake
  3. Pie din nama da kayan lambu
  4. Meat pie
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16515688
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close