CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Masa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Masa ainihin hoton girkin

Masa

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
Bauchi

Na hada kullin Masar tun ranar Asabar da dare akan ce da safiyar Lahadi zanyi masa in kaiwa Baba, Ranar Lahadi da Asuba aka ce min ya rasu. Allah ya maka Rahama Baba😭.

Na hada kullin Masar tun ranar Asabar da dare akan ce da safiyar Lahadi zanyi masa in kaiwa Baba, Ranar Lahadi da Asuba aka ce min ya rasu. Allah ya maka Rahama Baba😭.

Kara karantawa

Masa

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
Bauchi

Na hada kullin Masar tun ranar Asabar da dare akan ce da safiyar Lahadi zanyi masa in kaiwa Baba, Ranar Lahadi da Asuba aka ce min ya rasu. Allah ya maka Rahama Baba😭.

Na hada kullin Masar tun ranar Asabar da dare akan ce da safiyar Lahadi zanyi masa in kaiwa Baba, Ranar Lahadi da Asuba aka ce min ya rasu. Allah ya maka Rahama Baba😭.

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Farar shinkafa Kofi hudu
  • Shinkafar dafawa Rabin kofi
  • Mai
  • Sugar
  • Kanwa
  • Yeast
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na wanke shinkafa na jika

  2. 2

    Na dafa shinkafar dafawa na barshi ya huce

  3. 3

    Sai na hada na markada nasa Masa yeast.

  4. 4

    Na manta da shi har sai bayan kwanaki biyar na tuna, sai na tsiyaye ruwan saman.

  5. 5

    Nasa mishi kanwa sugar da gishiri sai na soya.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
rannar January 19, 2023 15:40
Bauchi
Kitchen is my favorite place
Kara karantawa

sharhai (18)

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
January 21, 2023 06:05
Kullu nafsin zaikatul maut.. Allah yamasa rahama yabaku iKon juriya da hakurin rashinsa
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Honey cake
  2. Chocolate cake
  3. Doya da kwai
  4. Chocolate fudge cake
  5. Cupcake
  1. Ligemata da tsire
  2. Doya da kwai
  3. Chocolate fudge cake
  4. Cupcake
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16759206
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close