Tittle: my best veggitable rice

smilyn buty's kitchen @meenarh001
Tittle: my best veggitable rice
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko xaki tafasa shinkafar ki sannan ki tsaneta a kwando
- 2
Sai ki daura pot dinki a wuta kisa mangyada ludayi daya ki xuba ginger, garlic, blackpepper, da albasa idan yadan soyu sai kawo kayan miyan ki kixubq
- 3
Daganan sai kixuba ruwa half cup kisa maggi, curry, onga, salt idan ya tafasa sai kijuye shinkafar ki stir it well sai ki rufe.
- 4
Sai ki barshi idan ruwan ya kusa tsanewa sai kijuye veggies dinki ki rufe ya turara shekenan
You can serve it with fish pepper
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16810888



sharhai