Grilled chicken

Khady’s kitchen @deezaarh____
Ita fa Addajaja Allah ya Riga ya karammata
Kasamu wannan a jolluf kana gutsura kana ci abunka
Grilled chicken
Ita fa Addajaja Allah ya Riga ya karammata
Kasamu wannan a jolluf kana gutsura kana ci abunka
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko za’a tsaftace kazar a yankata manya manya a ajiye a gefe
- 2
Ayanka tarugu albasa tattasai manya manya a soya da mai asaka seasoning da spieces yayi half done soyar
- 3
A kwashe a zuba a blander a markada a sauke
- 4
Sai ki dauko kazarki ki ki Shafata wannnan hadin a ko ina a jiki ta
- 5
Sai ki kunna wuta at low tep sai abun gshinki ki aza kazarki kinayi kina juyawa har ta soyu
- 6
Kai dadi baa magana sai wanda ya gwada thank you
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16827967



sharhai