#garaugaraucontest

Na kasance me son abinci me dauke da kayan kamshi,hakan yasa nike sarrafa garaugarau di na da su don jin dadi,da kamshi da kuma qarin lahiya
#garaugaraucontest
Na kasance me son abinci me dauke da kayan kamshi,hakan yasa nike sarrafa garaugarau di na da su don jin dadi,da kamshi da kuma qarin lahiya
Umarnin dafa abinci
- 1
Za ki tafasa shinkafar ki da wake su yi laushi,ki ije gefe guda
- 2
Za ki daka tafarnuwa,da citta ki ije. Sai ki yanka albasa da atturugu ki ije suma
- 3
Sai ki sa mangyada wuta ha'de da butter,ki sa albasa ki soya har sai ta fara laushi. Sai ki juye attarugun da kika yanka,albasa,tafarnuwa,citta da masoro ki jujjya na minti biyu
- 4
Sai ki Cuba shinkafar ki da wake,da sinadarin dandano,sai ki na juyawa NA tsawon minti biyar har ya ha'de jikin sa...
- 5
Sai ki zuba a plates. Ki ci da su latas ko kabeji da yaji
Similar Recipes
More Recipes

sharhai