CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Lemun cucumber
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Lemun cucumber ainihin hoton girkin

Lemun cucumber

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Abuja

Wannan lemun tayi dadi ga saukin yi. Gashi na saka lemun tsami aciki #CKS

Wannan lemun tayi dadi ga saukin yi. Gashi na saka lemun tsami aciki #CKS

Kara karantawa

Lemun cucumber

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Abuja

Wannan lemun tayi dadi ga saukin yi. Gashi na saka lemun tsami aciki #CKS

Wannan lemun tayi dadi ga saukin yi. Gashi na saka lemun tsami aciki #CKS

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

Minti ashirin
Mutanenvv de
  1. Cucumber a wadace
  2. Ruwan lemun tsami kadan
  3. Sugar syrup
  4. Cucumbers 🥒sliced
  5. Kankara
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

Minti ashirin
  1. 1

    Da farko zaki wanke Kayan hadin ki sai ki yayyanka cucumber ki ajiye a gefe

  2. 2

    Ki samu blendan ki saiki zuba yankakken cucumber ki ciki

  3. 3

    Ki yi blending nashi da ruwa sai Ki tace

  4. 4

    Ki samo jug dinki ki saiki zuba wannan cucumber juice din, ki zuba kankaranki, ki zuba lemun juice dinki da sugar syrup sai ki juya da kyau

  5. 5

    Ki samu cup dinki ki zuba lemun sai ki jefa lemun and cucumber sliced aciki. Shikenan kin gama yana da dadi sha sosai

    Lemun cucumbermatakin girki5 hoto
  6. 6

    Idan kinaso zaki iya zuba mint leave ko su tiara Amma ni bansa ba dan insonshi natural.

    Lemun cucumbermatakin girki6 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
rannar November 06, 2022 22:19
Abuja
cooking is my dream and also cooking is all about being creative
Kara karantawa

sharhai (5)

Ketki Dave
Ketki Dave @ketki_10
November 25, 2022 18:10
@Ayshat_Maduwa65 Refreshing
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Soyaye kifi
  2. Gasashiyar agada da sauce
  3. Taliyar murji da naman kaza
  4. Dambun masara
  5. Ginger juice da rake
  1. Gasashiyar agada da sauce
  2. Ginger juice da rake
  3. Bakilawa
  4. My okra soup
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16612418
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close