Miyar gyada
Steps
- 1
Zaa wanke alayyahu da ruwa mai tsafa sannan a yanka a aje agefe
- 2
A dauko sauran jar miya sai a juye a cikin tukunya a dora a wuta a dan kara ruwa kadan idan ta tafaso sai a zuba garin gyada a gauraya sannan a zuba maggi curry gishiri tafarnuwa a kara gaurayawa a barshi ya dahu sai a kawo alayyahu a zuba agauraya sannan a kashe wutar
Similar Recipes
More Recipes
-

Layla (lulu)
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

pinal Patel
-

Madhumita Bishnu
-

Pretty Peri
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Easy Twix caramel apple parfait
Chef Nena
-

Jeff Lynch
-

theeefinest
-

Jenn's Ordinary Kitchen
-

Kim Maroney
-

Bobly Rath
-

Resham
-

Wachuka Waiharo
-

Misbah Rasheed Qureshì
-

Hinaa Khalid
-

Deezah Sulaiman Omar -

Riya Mehta
-

shruti Mehta
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10683732















Comments