Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Waken suya
  2. Mai
  3. Kwai
  4. Albasa
  5. Tumatur
  6. Maggi
  7. Gishiri

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki wanke wake akai nika idan ankawo k tace ki Dora a wuta a gefe kin ta na di alum ko dantsami idan ya tafasa saiki zuba zakiga Tana hadewa Sai ki saka a abin Tata ki daure idan ta tsane ki yanka shape dint kks, kifasa kwai ki soya.ki jajjaga tumatur da albasa ki soya shikenan Sai c.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Sani Salisu
Maryam Sani Salisu @cook_16236769
on
Kano

Similar Recipes