Steps
- 1
Da farko zaki dora ruwa 1cup hadeda sugar 1cup kokar ya cika ma Amman ya dan ganta da yanda kikeson zakinta, saiki zuba vanilla, kibarsu Kan wuta harna tsawon minutes 3-4 saiki zuba kwakwar ki, kikara barinta harna tsawon minutes 3, saiki sauke ki dauko madaran ki wacce a kalla zatayi 7-8-9cup,kina zuba wannan madarar kina tukawa kamar tuwo.
- 2
Bayan kin Gama dama a gefe kin shinfida leda kin shafa mata mai saiki juye wannan alawan madaran kisa wata ledan Saman ta, saiki murza kamar yanda kike bukatar kaurim ta, saiki fidda shape dinda kikeso aci dadi lfy 😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Sweet sour refreshing fruit salad
Vilde!:)
-

Pooja Sapre
-

Shobha Deshmukh
-

Kulsoom Bukhari
-

Sanuber Ashrafi
-

✨ Creamy Malai Potato Kofta Curry 🥔🤍 | Soft Koftas in Rich Silky Gravy
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Sampada Shrungarpure
-

Crumbs & Chaos
-

Amberly Scott
-

kairynel
-

Teddy Kitchen | 港式瑞士雞翼 (必學簡易版) | Hong Kong Swiss Wings (Easy version)
Teddy Kitchen TDK
-

@matbakh_zeinab
-

Elle Smith
-

fatimA garbA -

CaRiNe
-

Lala2229
-

fatimA garbA -

Lala2229
-

fatimA garbA -

Eddie Parker
-

Arby’s beef and cheddar copycat
🌈NinjaMommaKitchen🌈












Comments