Iced tea

A wannan yanayin na zaman gda ga zafi ba ko yaushe mutum ke shaawan Shan shayi ba Amma wanna kam zaka iya Sha ko da yaushe ga dadi
Iced tea
A wannan yanayin na zaman gda ga zafi ba ko yaushe mutum ke shaawan Shan shayi ba Amma wanna kam zaka iya Sha ko da yaushe ga dadi
Steps
- 1
Ki samu ruwan zafi sae ki zuba a jug sannan ki kawo Lipton naki ki zuba a ciki.bayan kin hada sai kisa a fridge ya kwana dandanon yafi zama in kina sauri Zaki iya barinshi yayi 2hrs
- 2
Ki samu kofin ki ki matse lemon a ciki sae ki zuba sugar syrup, crushed ice da koma lemon da kika yanka
- 3
Daga karshe ki zuba hadin tea naki a ciki
- 4
Dadi kaman kar ya kare
Similar Recipes
More Recipes
-

Kala chana curry with mini Malabar paratha
Pooja Sapre
-

Picota cherries and grilled steak salad
Picota Cherries
-

Vilde!:)
-

Nutan Shah
-

Lal Math (Amaranth Leaves) Curry
Adv. Vidya D. Umredkar
-

Onion and Tomato Tempered Curd Rice
Manisha Sampat
-

Mukti Sahay
-

Prachi Phadke Puranik
-

Amberly Scott
-

kairynel
-

Teddy Kitchen | 港式瑞士雞翼 (必學簡易版) | Hong Kong Swiss Wings (Easy version)
Teddy Kitchen TDK
-

Phateemah Jajere
-

Bob Rowe
-

Priya Daryani -

SnacksByMaryoomKd
-

Cakesbymayms
-

Krishna Biswas
-

_pjs kitchen_
-

Priyanka Mahendran
-

nazanzar@icloud.com
-

Mittal Shah

















Comments