Doya da kwai da farfesun kaza

Suhil Catering @cook_17390206
Doya da kwai da farfesun kaza
Steps
- 1
A fere doya ayi yankan suya sai a wanke a daura a wuta,sai a fasa kwai a bowl a yanka mai albasa kadan sai a kada.in doyan ya soyu sai a sauke a tsane ruwan.sai a sa mu fryin pan a daura a xuba mai dade suya sai a sa albasa kadan ya soyu.in mai yayi xafi sai a soya doyan
- 2
A wanke kaza a xuba a tukun ya a yanka albasa a xuba sai a sa maggi.salt.curry.onga. sai a daura,sai a jajjaga kaya min.in ya kusa nuna sai a xuba
- 3
A yanka cabage da latus da da tomato da albasa
Similar Recipes
More Recipes
-

Emily B.
-

Uzma Syed
-

Daxa Parmar
-

Sweet sour refreshing fruit salad
Vilde!:)
-

Pooja Sapre
-

Shobha Deshmukh
-

Kulsoom Bukhari
-

BRIDGET
-

Ruqayyah Anchau
-

maryamdiso’s kitchen
-

Umrabs_tasty_bites
-

maryamdiso’s kitchen
-

Qeema Do pyaza with crispy Paratha and Strawberry Lassi
Shahida Asghar
-

Chanadaal waray(Split chickpeas fritters)
Haniyah’s kitchen
-

Hadia Hassan 😍
-

Shikha Yashu Jethi
-

Sidra Hasan
-

Rashida Minhaj
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/12396823




















Comments