Moringa rice with onion sauce

Fizzy's Tasty Bite
Fizzy's Tasty Bite @f201200
Kano
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. For moringa rice:
  2. Parboiled rice
  3. Moringa leaves(fresh)
  4. Egg
  5. Vegetable oil
  6. For the Onion sauce
  7. Shreddede beef
  8. Thinly slice onion
  9. Scotch bonnet
  10. Red pepper
  11. Tomatoes
  12. Ginger and garlic paste
  13. Vegetable oil
  14. Seasoning and spices
  15. Curry powder

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki saka mai a tukunya saiki kawo parboiled rice ki zuba kina motsawa har sai ta qara yin laushi saiki kawo fresh zogalenki da kika wanke ki zuba kici gaba da juyawa idan shima ya fara laushi saiki sami bowl ki fasa kwai a ciki ki kadashi saiki zuba akai ko dan juya saiki rufe for like 2 minutes..shikenan shinkafarki tayi

  2. 2

    For the onion sauce:zaki raba albasarki gida biyu saiki zuba rabi a cikin mai ki fara soyawa saiki kawo jajjagen attaruhu,tattasai da tomatoes ki zuba kici gaba da juyawa,saiki zuba shredded beef dnki daman already kin tafasashi saiki kawo ginger and garlic paste,seasoning,spices da curry ki zuba,saikiyi qasa wutar ki dan saka ruwa kadan saiki kawo sauran albasarki ki zuba akai ko rufe tayi kamar 2 minutes.Serve with your moringa rice.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fizzy's Tasty Bite
on
Kano

Comments

Similar Recipes