Potato Sauce with Veggies

Vegetarians, da neman rama, ko masu diabetes zasu iya ci suji dadinsa saboda babu nama ciki, kuma yana tattere da veggies a ciki. Haka shima dankali wadda itace mother ingredients din bata da sinadarin saka qiba ko sugar a cikin ta.
Potato Sauce with Veggies
Vegetarians, da neman rama, ko masu diabetes zasu iya ci suji dadinsa saboda babu nama ciki, kuma yana tattere da veggies a ciki. Haka shima dankali wadda itace mother ingredients din bata da sinadarin saka qiba ko sugar a cikin ta.
Steps
- 1
A tafasa peas a ajiye a gefe. Sai a fere dankali, a silala ta gishiri sannan a soyata sama-sama.
- 2
A samu tukunya a yanka albasa a ciki sai a zuba mai kamar serving spoon 1, a fara soyata har albasan ta fara laushi, sannan a jajjaga attaruhu da tattasai a zuba a kai.
- 3
A cigaba da juya su, sannan a zuba seasonings da spices a juya su. Sai a diga ruwa kadan.
- 4
Sai a kawo dankalin a zuba akan hadin dake cikin tukunya, a zuba carrots da peas din akai, sai a juya su, a rufe da marfi a barshi ya turaru da wuta kadan.
Similar Recipes
More Recipes
-

Creamy Italian Chicken Pasta Salad
Crock Pot Girl 🤡
-

Sarvat Hanif
-

Layla (lulu)
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

pinal Patel
-

Madhumita Bishnu
-

CoolJewel
-

diko
-

FAylin_23
-

red.queen
-

amrita Ramnani -

Mfahs_delicacies
-

Manika Dargan
-

Asma Shaukat
-

Maria 🐨
-

Street style nashta HALWA POORI AND Aloo DAAL
Midhat Jalil
-

Ummee's Cuisine
-

Man o Salwa By Neelam Saleem
-

Irum Zaidi Home Cooking


















![Japanese Milk Bun [eggless] A picture of Japanese Milk Bun [eggless].](https://img-global.cpcdn.com/recipes/c90e4a09c3881b22/240x240f0.5_0.474583_1.0q80/japanese-milk-bun-eggless-recipe-main-photo.jpg)



Comments