Pineapple Rice

So yummy, don Allah yar uwa ki gwada masha Allah, wanan girki ba aba yaro mai quya🥰🥰🥰🥰🥰🥰
Pineapple Rice
So yummy, don Allah yar uwa ki gwada masha Allah, wanan girki ba aba yaro mai quya🥰🥰🥰🥰🥰🥰
Steps
- 1
Dafarko zaki samu Abarbaki babba goda sai kifire bayan ta sai ki AJIYI gefe sai kidauko bayan abbarbaki kirwan kishi kisa masa cinnamon aciki aza a ruwa so tafasa sai kitace ruwan zakije su suna kanshi abarba
- 2
Kizuba shikafar ki a wota intatafasa daya kiwanki kisa ga kwando tasani
- 3
Sai kisa manki a wota kizuba kayan siqamshinki da munka tambaya kizuba shinkafar ki kisoyata da mai da Albasa Spacy naki kizuba maginki da gishire ki dauko tumatur zaki yankasu ne harda Ababbar Baki sai kizuba rabi lokacin ki a kiyi rabi sai kizo ki dauko ruwan bayan kankana da kin katafasa kizuba cikin shikafarki ki rufe
- 4
Zaki je qamshi natashi sai ki duba intakusa tsaniwa sai kizuba sauran Abarbaki sama da sauran tomatur dinki kibaso minti biyu sai ki sauki ki gama
Similar Recipes
More Recipes
-

Shital Jataniya
-

Mukti Sahay
-

Kulsoom Bukhari
-

Chicken Breast in Texas Barbecue Sauce
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Green Chilli Pickle (Quick Version)
Rekha Bapodra
-

Sampada Shrungarpure
-

culinarycubit
-

Kulsoom Bukhari
-

Hema Wane
-

MURGH MAKHANI / BUTTER CHICKEN CURRY
BABYCAT THE CURRY QUEEN
-

Lee's
-

Shredded Chicken Broccoli 🥦 Pasta Bake
Crock Pot Girl 🤡
-

Mitali Jain
-

Evy Chidzugwe 🤓
-

Neelu Dua
-

Neha Dua
-

Kemmy Onchangu
-

Sufiya Shaikh
-

guru -

Tushar Dua
-

Harleen Natthani 😊
-

Afsheen Aroos









Comments (14)