Hadadden dankali mai nama

#teamsokoto. Wannan girkin zaikai Shekara biyu adraft dina na cookpad na ajiyeshi sai yau nasamu damar wallafa shi😂. Ina iya tuna lokacin da nayishi yamun dadi sosai 😋
Hadadden dankali mai nama
#teamsokoto. Wannan girkin zaikai Shekara biyu adraft dina na cookpad na ajiyeshi sai yau nasamu damar wallafa shi😂. Ina iya tuna lokacin da nayishi yamun dadi sosai 😋
Steps
- 1
Zaki samu dankalinki na turawa kamar guda biyar ko kuma iya adadin da kikeso,sai ki fereshi ki cire bayan
- 2
Bayan kinfereshi,zaki samu tukunya saiki zuba ruwa da kuma irish din acikin,sai kuma ki zuba gishiri,ki rufe tukunyar kibarshi yayita da huwa har yayi laushi,ba kuma laushin sosai ba
- 3
Bayan ya dahu zaki zubar da ruwan saiki yankashi gida biyu haka
- 4
Sannan saiki samu karamar wuka ki kankare tsakiyar kamar haka
- 5
Idan kika gama kankaresu duka saiki aje gefe
- 6
Ga daffafen nama nan da kuma tarugu da tafarnuwa,zaki dakasu ya daku sosai sannan saiki zuba Afrying pan kisaka mai kadan da km maggi saiki soya sama sama,zaki iya km karawa da spice
- 7
Bayan kingama soya naman sama sama saiki diba naman kisaka acikin dankalin gefe daya kamar haka
- 8
Sannan saiki rufe shi sai kuma kiyi amfani da toothpick kisoka don gudun kada ya bude
- 9
Saiki fasa kwai,kiyanka albasa kisaka maggi sannan saiki kawo dankalin ki tsoma ciki ko ina kwan yashiga da kyau
- 10
Saiki aza mai yayi zafi sannan saki dauko dankalin kisaka aciki ya soyu,ki juya dayan gefen shima ya soyu. Kada ki cika mai wuta da yawa
- 11
Shikenan💃💃💃kingama,sai ci😋,yayi matukar dadi sosai
Similar Recipes
More Recipes
-

Doodh Poha (Flattened Rice Kheer)
Deepa Rupani
-

Bethica Das
-

Heenaba jadeja
-

Vegetable Poha with Mangalorian Mixture
Falgooni Mangrola
-

Aishwarya Kitchen A
-

Authentic Italian Tiramisu (No Cream, No Shortcuts)
Gaetano Spampinato
-

Aruna Thapar
-

DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Creamy Pasta in béchamel sauce
Shadab Nayyer
-

Diana Luder
-

𝓟𝓮𝓻𝓼𝓲𝓪𝓷 𝓒𝓾𝓲𝓼𝓲𝓷𝓮
-

Ricardo
-

DrKhushboo Bansal
-

Ayshat Wazirie -

Zainab’s kitchen❤️
-

charles.manning.96
-

DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Ummy Alqaly
-

Aruna Thapar
-

Aruna Thapar
-

Maryam Wali
-

Chicken Manchurian with fried rice
Abiha Naqvi Naqvi






















Comments (5)