Steps
- 1
Ki zuba yeast da 1tbsp sugar a cup kisa ruwa ki juya ki ajiye a side.
- 2
Saeki tankade flour dinki ki zuba a kwanon da zaki kwaba mae zurfi da murfi.
- 3
Kisa salt, baking powder da sugar ki juya su hade sae ki juye ruwan yeast din ki kwaba kina kara ruwa kina Kwabawa kinasa veg oil har ki kwaba.
- 4
Kwabin da dan kauri kadan akeyinsa yafi na fanke kauri sae ki buga sosae ki rufe kisa a rana ko guri mae dumi y tashi for 1hour.
- 5
Saeki shafa butter a gwangwanayen da zaki amfani dashi ki zuba kullun sannan ki jera a steamer kiyi steaming din shi.
- 6
Amma kisa buhu a saman tukunyar sannan ki rufe da murfin ruf sbd wannan gumin murfin zae iyah tabashi.
- 7
Sannan idan kin sauke kisa tissue ko paper a plate ki barshi yasha iska kafin ki juye a abinda zaki sa sbd gumi.
- 8
Zaki iyah ci da miyar gyada ko egusi ko taushe😋😋😋
- 9
Our alkubus is ready 💃💃💃
Similar Recipes
More Recipes
-

Pabi Chettri
-

chef Nidhi Bole
-

Lemon Dal/ Lemon Tuwar Dal For Summer
Navnita Jaiswal
-

Beena Radia
-

Kulsoom Bukhari
-

Laju Gehani
-

Namrata sarmah
-

Hema Wane
-

ifuchi
-

Cori Gladden
-

CuriousChef
-

skunkmonkey101
-

Rich Tteokbokki (dukbokki) korean rice cake
CuriousChef
-

Home Cooking Wonderland
-

My special chicken breast marinate
kareemah kaoje
-

Rozina Dinaa
-

Shinkafa da wake (garau-garau) with local salad
Maryam Alhaji Garba
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Maryam Alhaji Garba
-

Firdausy Salees
-

White rice with potatoes sauce
tee~awaisu
-

Mamata Satpati
-

skunkmonkey101








Comments (2)