Gashasshiyar kaza
Gashshiyar kaza Mai sauki kuma ga dadi# Kano State
Steps
- 1
A wanke kaza a tsane ta a goge da tawul din takarda.
- 2
Ki hada gawayinki ki kunna ki dora abun gashi ki barshi y huru
- 3
Ki hada garin fennel seeds, kurkum, corriender, kayan dandano da sauran abun da na lissafa banda Mai kisa ruwa kadan ki damasu kamar kulli, sai ki dakko kazarki ki shafe ta ciki da bai ko ina y ji a jikinta. Ki barta kamar minti 30
- 4
Ki dora kazarki akan abun gashi ki dakko mai kina shafawa kina juyata bangare xuwa bangare har sai ta gasu. Idan ta gasu kika sa wuka kk yanka xakiga tayi farar tsoka shine ta gasu, sai ki sauke aci lafia, xaki iya sa Koren tattasai da albasa aci dadi lfy.
Similar Recipes
More Recipes
-

Blueberry, Almond and Lemon Cake
Ricardo
-

Gilani Persian Aloo Mosamma (Chicken and Dried Fruit Stew)
Fateme Persian Kitchen
-

Homemade Aloo Bukhara (Persian Dried Plums)
Fateme Persian Kitchen
-

Coriander Thepla and Black Chickpeas Dry Sabji
Keshma Raichura
-

One-Pan Garlic Herb Chicken, Broccoli & Potatoes
Tiffany Lopez -

Durreshahwar Khan
-

Colourful 3-in-1 Rice with Pepper Stew
Jois1defoodie
-

Healthy tasty crispy wheat flour mathri
Ramaben Joshi
-

Grill-Master
-

Alta Vida Culinary Studio
-

Marquila Rollins
-

skunkmonkey101
-

Niki
-

Reema's Cozy Kitchen
-

Anjali Mukherjee
-

Sujata roy
-

AK 👩🏻🍳
-

Neha lalit -

Navinder Kaur
-

sapeena's cuisine
-

Shifa Mehta
-

Huwailat sabo








Comments