Steps
- 1
Ki wanke nama sosai sannan ki yanka kanana. Ki jajjaga tarugu da tumatur ki yanka albasa manyan yanka. Ki cakude jajjagen da maggi da kayan kamshi.
- 2
Ki tsira naman da albasa a jikin skewer sannan ki tsoma a cikin wancan hadin.
- 3
Ki nade a cikin foil paper sannan ki zuba ruwa makimanci a cikin frying pan ko tukunya mara zurfi sosai. Ki dora naman bayan ki nade shi sosai.
- 4
Ki dora a wuta ki rufe. Bayan kamar awa daya sai ki sauke. Amma ki ringa dubawa akai-akai don kar ruwan kasan ya kare.
Similar Recipes
More Recipes
-

Amazing Foodies
-

Insect Guy -

Chickpea Curry with Ground Insects
Insect Guy -

Green Bean Stir Fry with Insect Powder
Insect Guy -

Shital Jataniya
-

Jhatpat Street Styled Sabzi-Paneer Ghotala 😋
Anoli Vinchhi
-

Nikita Singhal
-

ZMA
-

chef Nidhi Bole
-

jenscookingdiary
-

Dionna Dawn
-

skunkmonkey101
-

Pastry Puff Poached Pears & Homemade Honey Syrup
Chef Mommy Nessa
-

Teresa Tsang
-

Lamb Broth for Lancashire Hot Pot
skunkmonkey101
-

Princess Amrah
-

Ayeesha Auwal -

Efosa (Mejs Catering) Abj Mom39
-

Tanalei
-

Ayeesha Auwal -

Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Tanalei
-

French Bread for Bread Machine
Tanalei
-

Tanalei
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6542601









Comments (3)