Sesame seeds candy
Steps
- 1
Zaki saka sugar, zuma,ginger a cikin pan saiki dora akan wuta karki saka wutan da yawa kibarsa harya narke.
- 2
Saiki dauko sesame seed wanda kika wanke kika yi toast nashi saiki saka a cikin narkakiyar sugarki.
- 3
Saiki sauke ki juyashi sosai harsai ya hade jikinsa gaba daya
- 4
Saiki shafa mai kadan a faranti ki juyeshi a kai
- 5
Idan yadan rage zafi saiki murzashi da fadi, kibarsa ya huce saki yanka shape din da kike so.
Similar Recipes
More Recipes
-

Soumini Bhattacherjee
-

Seema Sharma
-

Radhika Shaparia
-

Tina
-

Keshma Raichura
-

Amrita Chakroborty
-

Shrikhand Sandesh Sandwich Dessert
Bethica Das
-

Aishwarya Kitchen A
-

Foram C. Virani
-

Hetal Poonjani
-

Cori Gladden
-

Christina
-

Authentic Homemade Italian Tomato Sauce
Rosanas Ideas
-

Raven
-

Grill-Master
-

Nkeiruka Obiageri Obiagwu
-

mhhadejia
-

Redemter Rita -

Sara Bm
-

Zulehya Rhox
-

Deepika Bhawsar -

Noodles with meat and fried egg
Meenat Kitchen
-

Jahun's Delicacies
-

Meenat Kitchen
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6560536






Comments
cook pad 9jah team. 🎉🎉🎉