Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. I.ndomie
  2. 4.Kawai
  3. 3.Attarugu
  4. 1.Albasa
  5. 1.Tafarnuwa
  6. 2.Maggei
  7. Lawashi
  8. PinchSalt
  9. Mai 3 spn

Cooking Instructions

  1. 1

    Xaki samu roba kixuba indomie kisamasa ruwan xafi ya jiko saiki kada kwai kisaka masa kayan hadin dana amfabata a sama saiki dako indomie kixuba a ciki ki juya komai yashiga ciki saiki kulla a leda kmr xakiyi alala kidora a wuta idan ya nuna xakiga yarabu da ledar saiki sauke ki yanka irin shape din dakikeso ki kada kwai kina tsomawa already dmn kin dora mai yayi xapi saiki soya ana ci da yaji ko egg souces kiyi garnished da salad

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Ibraheem Na,abba
Mrs Ibraheem Na,abba @cook_14347316
on

Comments

Similar Recipes