Dankali d ganyen ugwu

SAMIRA MUHAMMAD ANNURI @cook_14233155
Steps
- 1
Ki fere dankalinki ki daddatsata ba kanana ba bakuma manya b Ki daura ruwa akan wuta kisa dankalinki da Dan gishiri kadan kiyi parboiled dinshii,Sai tsane a colonder
- 2
Ki jajjaga attarugu d albanki,Sai kisa Mai kadan a wuta ki soya,saikisa ruwa Dan dai daii
- 3
Sannan wanke kifinki kisa,kisa seasoning and spices dinki
- 4
Idan y tafasa Sai kisa parboiled dankalinki da yankakken ugwu d albasa kirufe ki juyasu,ba'aso acika juyawa sabida dankalinki zata farfashe
- 5
Bayan minti goma sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Namrata sarmah
-

Summer Season Mini Lunch Thali (Aam Ras, Padvali rotli, Val Ni Dal & Fajeto)
Bina Samir Telivala
-

Scott Kane
-

Gracious Kitchen
-

Beetroot Salad with Corn and Pomegranate
Gracious Kitchen
-

Shainuu Aroraੴ
-

Sudha Agrawal
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Yodaga
-

Lavender
-

adam.davidson.1979
-

Biby Mueni
-

Resham Naheed
-

charity
-

Khadija MBello
-

sapeena's cuisine
-

Archana Gupta -

Roses M Ireri
-

Rahma kabir
-

Nazia Parveen
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6595247










Comments