Steps
- 1
Da fari zaki wanke kifinki ki soya saiki wanke shinkafarki ki soyata a cikin man da kika soya kifinki
- 2
Saiki zuba ruwan dazai dafa miki shinkafar ki,kisa maggi,attaruhu,albasa,tafarnuwa,spices,kisa duk kayan kamshin da kike da bukata saiki rufe pot dinki
- 3
Saiki yanka cabbage dinki manya ki wanke dasu carrot,kubewa,green pepper gudan attaruhu,saiki zuba akan shinkafar ki kafin ruwan jikinta ya tsotse zaki zuba
- 4
Sai ki barsu su dahu saiki kwashe su ki ajje aside,idan shinkafar ki ta dahu saiki kwashe,kisa a flask saiki dauko kifin ki dasu cabbage,carrot,kubewa da sauran su ki daura akan shinkafar ki
Similar Recipes
More Recipes
-

🪈🪈🙏🏾🙏Vrat Friendly Lauki Halwa🪈🪈🙏🏾🙏 (With Singhara Atta)
Bina Samir Telivala
-

Oyster design desiccated coconut sandesh
Barnali Debdas
-

Soumini Bhattacherjee
-

Seema Sharma
-

Radhika Shaparia
-

Tina
-

Keshma Raichura
-

Amrita Chakroborty
-

Shrikhand Sandesh Sandwich Dessert
Bethica Das
-

Aishwarya Kitchen A
-

jessicadpaxton
-

jessicadpaxton
-

Grilled Chicken Bacon Ranch salad pizza
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Jalapeno Steak King's Hawaiian
Christin -

Meenah's Cuisine -

Chandana Mondal
-

Nafisah Hadi Amin
-

Meenah's Cuisine -

Poonam ranga
-

Nafisah Hadi Amin
-

Madhu Sudan Batra
-

Saima Neshat -

Princess Amrah
-

sapeena's cuisine







Comments