Mince beef Tofu(awara) by salma.s.Adam
Steps
- 1
Zaki gyara ki wanke waken soya. Ki jika shi kmar 2 hour ko y kwana
- 2
Zaki tsane ruwan ki kai markade a markada miki kmar hka
- 3
Sai ki xuba masa ruwa kadan ki tace d abin tatar koko
- 4
Sai ki xuba ruwan d kika tace cikin tukunya kamar haka
- 5
Sai daura a wuta ki sa murfi ki rufe amma kada y rufa sosai sboda kada ya bori ya xuba
- 6
Sai ki barshi yaita dahuwa idan y tafasa sai ki xuba masa ruwan tsami ko dan tsami xaki ga ya harhade....
- 7
Zaki jajjaga attaruhu d albasa ki dafa mince meat dinki d kayan kamshi..
- 8
Sai ki samue yadin d kikai tata sai ki baxa shi a cikin baho ki ringa diban kullin kina xubawa kullin cikin abin tatar
- 9
Sai ki xuba attaruhu d albasa Wanda kika jajjaga kmar haka
- 10
Sai ki xuba mince meat dinki Wanda kika dafa d kayan kamshi kmar hka
- 11
Sai ki zuba perslay kmar hka Wanda kika yanka
- 12
Sai ki juya sosai ki kulle bakin abin tatan ki ajiye Akan ture sai tsane da kansa ba sai kinsa dotse ba
- 13
Gashi na tsane shi
- 14
Sai ki yayyanka shi
- 15
Sai ki dakko bowl kisa maggi curry d salt ki xuba ruwa sai ki tsoma awaran a ciki
- 16
- 17
Sai daura pan kisa mai kisa albasa idan ta soyu sai ki xuba awaran a ciki ki soya
- 18
Gashi y soyu
- 19
Enjoy
Similar Recipes
More Recipes
-

Dakota Jenkins
-

Emily B.
-

Uzma Syed
-

Daxa Parmar
-

Sweet sour refreshing fruit salad
Vilde!:)
-

Pooja Sapre
-

Shobha Deshmukh
-

Christina
-

jason williams
-

Fried tofu, onions and chillies in bean sauce #Vegan#
Eat Whole 2 Thrive
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Dan Flynn
-

Parna mondal
-

Carnice Dianne
-

Princy Mehta -

Aishatu Auwal
-

Quick and Easy Blue Cheese Sauce
My Grilling Spot
-

Umesh Bhatia -

Carnice Dianne
-

Amierah S-Man
-

Aanchal Charaya






























Comments