Rice with miyar alayahu
It's very healthy
Steps
- 1
Da farko zaki yanka albasa ki saka a tukunya da mai ki soya.
- 2
In albasan ya fara yin brown dama aready kin jajaga tumatur da attarugu da tattasai sai ki zuba aciki sai ki suya.
- 3
Inya soyu sai kisa alayahu dama shima already kin yanka kin wanke kin sane ruwan sai ki zuba acikin tukunyan.
- 4
San nan sai kisa seasonings dinki sai ki rufe ki barshi da dafu.
- 5
San nan ki samu tukunya kisa ruwa ki daura akan wuta inya ta fasa sai ki wanke shinkafar ki zuba aciki ki barshi ya dahu.
- 6
Inya nuna sai ki sauke kiyi serving.
Similar Recipes
More Recipes
-

Farali Roti with masala yoghurt
Sangita Vyas
-

Hope Brincat
-

No-Roll Christmas Sprinkle Cookies
Hope Brincat
-

Mukti Sahay
-

Roast Tomato and Red Pepper Soup with a Chilli Hit
Foodiegeektrish
-

Hope Brincat
-

Ryan
-

SirBakes-A-Lot101
-

Cooking with Mariam
-

Baked 🍞
-

Jade Milstead -

Air frier fried chicken strips
Trisha Noble
-

The Easiest Authentic Greek Oreo Ice Cream (without machine)
Thanos Tzanopoulos
-

The Best Easiest Authentic Greek Chocolate Pie with Cocoa !!
Thanos Tzanopoulos
-

Sonam Narang -

Roli Srivastava
-

Oven baked arrowroots#seasonal ingredients
Catherine Njoki
-

Mom Ahmad Kitchen
-

Vera Aboi
-

Khushbu Goyal
-

Grace KINYA
-

jyotibahirat
-

Sonal Modi







Comments