Zobo drink.

Traditional drink is my favorite, ko yaushe ina son lemon gargajiya saboda yafi dadi da amfani.
Zobo drink.
Traditional drink is my favorite, ko yaushe ina son lemon gargajiya saboda yafi dadi da amfani.
Steps
- 1
Zaki samu tukunya mai kyau ki zuba zobo, citta, kanumfari, masoro ki zuba ruwa ki tafasa na tsawon mintuna 10_15.
- 2
Bayan kin gama dafa zobon ki,zaki tace da abun tatar koko dan yafi tacewa ki ajiye ya huce.
- 3
Kamin ya huce zaki fere cucumber dinki kiyi blending ko kuma ki gurza da abun gurza kubewa.ki face ki zuba a cikin ruwan zobon ki.
- 4
Sai ki samu flavor ki zuba da sugar ki juya har iya zakin da kike so. Sai ki sake tacewa da abun tatar koko saboda ko akwai irin dattin sugar din nan.
- 5
Daga nan sai kisa kankara ko kuma kisa a fridge. A sha zobo lafia..
Similar Recipes
More Recipes
-

Hema Wane
-

Sudipa Gope
-

Ricardo
-

Padmini Venkatesan
-

Vidyutaa Kashyap
-

Darshana Patel
-

Nivashini Kesavan
-

Madhumita Bishnu
-

Bina Anjaria
-

Spicy & Zesty Potato Stuffed Capsicum Rings
Manisha Sampat
-

Keto Special Occasion Breakfast Loaf
Bayou Creek Farmstead -

Jacqueline
-

Indonesian Yellow Chicken Soup (Soto Ayam)
purple_acied
-

Kayla Rogers
-

Cooking with Kimberly Wood
-

Rajlaxmi Sharma
-

Anamika Parul Rajpal -

Lally_Deli_Cooks
-

Bibhasini Patra
-

Priya Sharma
-

saroj -

Marlyshir Marleen
-

zainab umar
-

B&U Food(Basheria Bashir)




Comments