Steps
- 1
Da farko zaki fere doyarki ki wanke ta
- 2
Sai ki yankata irin shape din da kike so ga nawa kamar haka
- 3
Sai ki samu tukunyarki ki daurayeta sai ki zuba kisa ruwa a kan doyarki sai kisa gishiri ki rufe ki kunna wuta dai dai ki barta ta dahu kamar haka
- 4
Sai ki fasa egg dinki ki jajjaga attaruhu da tafarnuwa kisa a ciki kisa maggi kadan ki kada egg dinki
- 5
Sai ki daura pan a wuta kisa man ki sai ki kunna wuta yayi zafi sai ki fara saka doyan a kwai kina sawa a man idan tayi sai ki juya daya gefe shima yayi sai ki kwashe a kwalander ta tsane
- 6
Done
Similar Recipes
More Recipes
-

Spicy George Foreman
-

Bukharicooking vlogs
-

Shital Jataniya
-

Jacket Potatoes with Cheese Filling
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Mango Shrikhand - Aamrakhand - Indian traditional desert
Manisha Sampat
-

Ruchi Agarwal
-

ifuchi
-

Priyangi Pujara
-

ifuchi
-

Mango Malai Kulfi - Summer Special Frozen Dessert
Manisha Sampat
-

Mandy Robinson -

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

MetalMari
-

vhmlaw -

Manxumalo Sokhaya
-

MetalMari
-

The M&S Kitchen
-

Asiyah Naveed Roghay
-

Helen Ochigbo
-

MetalMari
-

Belinda
-

Haleema babaye
-

Rice pancakes with roasted beef on skewers
Mariya Balarabe Gambo
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7138178













Comments