Steps
- 1
Zaki sami wake ki jiqashi ya jiqu, seki wanke shi tas duk bayan ya fita
- 2
Seki dorashi a wuta ki dafa, kisa albasa a dahuwar zeyi qamshi kuma ze dahu da wuri,
- 3
Idan kifi zaki sa seki soya kifin, idan nama ne seki tafashi da kayan qamshi
- 4
Seki dauko wata tukunya daban ki zuba mai, kisa albasa ki barta ta dahu, seki kawo kayan miya ki zuba ki sa maggi ki juya, ki soya kaan miyan sama sama
- 5
Seki duba wakenki idan ya dahu seki juyeshi akan wannan kayan miyan, har ruwan waken zaki zuba, ki kawo kifinki ko nama ki zuba ki barsu su dahu,
- 6
Idan yayi zakiga miyar tayi kauri manja ya taso sama, seki sauke, zaki iya ci da kowanne irin tuwo.
Similar Recipes
More Recipes
-

Laju Gehani
-

Nutan Shah
-

Cindy Juliet
-

Bianca Mwale
-

Swati Ganguly Chatterjee
-

Japanese Healthy Snack of Small Sardines and Walnuts
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Makhana Healing Elixir (Makhana Rab for Mom)
Krishna Dholakia
-

Beena Radia
-

BRIDGET
-

Elyse Rose
-

jenscookingdiary
-

Maggie Conlon
-

Spicy Breakfast quesadilla 🍳 🧀 🌶
Chef Nena
-

Mrs Agmohd008.
-

Handwa Gujrati special Savory Cake
Neelam Bhatiaparwani
-

Afshan Shahnawaz
-

Hina Gul
-

Involtini di melanzane (aubergine roll-ups)
Andrea Marchello
-

Rakhi Ghosh
-

Tanika Grover Mehta
-

Restaurant Style Kadhai Paneer
Sneha jha












Comments