Potatoe wit egg sauce

mum ashraf's kitchen @cook_16751661
Steps
- 1
Zaki fere dankalinki ki yan kashi ki wanke ki zuba mai a pan yayi zafi saiki barbada gishiri a dankalin ki juyashi saiki zuba a mai ya soyo idan yayi saiki kwashe.
- 2
For the sauce zaki yanka albasa da attaruhu ki wanke ki zuba ruwa kadan a ciki ki dura a wuta ya tafasa saiki dan zuba mai kadan a ciki kisa spices dnki ki barshi ya soyu saiki fasa egg dnki aciki kina juyawa har sai yayi zakiga ya hade jikinsa ya kame saiki sauke kiyi serving.
Similar Recipes
More Recipes
-

Beena Radia
-

Kulsoom Bukhari
-

Laju Gehani
-

Namrata sarmah
-

Hema Wane
-

ifuchi
-

Anas Wajahat
-

Brandy T.
-

Christina
-

So Yummy
-

Nora Perry
-

Cooking with Kimberly Wood
-

Musk melon mixed fruit dessert
Erum nigar
-

LaLa Land
-

Ummajay
-

Sumaiya Muddasir
-

Fary Feroz
-

Uzma Ahmad
-

Sweet and sour dum chicken sticks
Haya Ali
-

Andrea💛(Delish Cuisine)
-

Josephine Kemunto
-

Jassi Aarif
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8790296








Comments